IQNA - Ali Najafi mai karatu dan shekara biyar sanye da rigar Abdul Bast, ya fito a cikin shirin Mahfil inda ya burge jama’a da kyakykyawar karatun da ya yi da kiran sallah.
Lambar Labari: 3490865 Ranar Watsawa : 2024/03/25
Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad na daya daga cikin taurari da suka haska a fagen tilawar kur'ani a duniya.
Lambar Labari: 3486623 Ranar Watsawa : 2021/11/30
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki mai natsar da zuciya tare da Sheikh Iddy Sha'aban daga kasar Tanzania
Lambar Labari: 3485854 Ranar Watsawa : 2021/04/27
Tehran (IQNA) Sheikh Abdulfattah Tarouti fitaccen makarancin kur’ani ne na duniya daga kasar Masar.
Lambar Labari: 3485591 Ranar Watsawa : 2021/01/26